iqna

IQNA

amirul muminin
IQNA - A wasu ayoyin Alqur'ani an so a yi amfani da ni'imomin duniya, amma bayyanar wasu ayoyin shi ne yin Allah wadai da son duniya. Abin tambaya a nan shi ne, me ake nufi da abin da Alqur’ani ya la’anci duniya?
Lambar Labari: 3490593    Ranar Watsawa : 2024/02/05

Tafarkin Shiriya / 6
Tehran (IQNA) Koyarwar Musulunci tana mai da hankali sosai kan tarbiyyar ruhi da noman ruhi; Domin kuwa ta fuskar noman kai da noman ruhi, mutum yana kaiwa ga cikakken mataki na dan'adam kuma a karshe ya samu wadata da farin ciki na har abada.
Lambar Labari: 3490216    Ranar Watsawa : 2023/11/27

Ma'anar kyawawan halaye a cikin Kur'ani / 28
Tehran (IQNA) Daya daga cikin muhimman ka’idojin sadarwa shi ne amana, a cikin al’umma, ana yin manyan abubuwa ne ta hanyar amincewa da juna. Me ke jawo asarar amana a cikin al'umma?
Lambar Labari: 3489906    Ranar Watsawa : 2023/10/01

Mene ne kur'ani? / 21
Tehran (IQNA) Daya daga cikin batutuwan da masana kimiyya suka shafe shekaru aru-aru suna tattaunawa a kai, shi ne tafsirin illolin maganganun wasu ayoyin kur’ani. Don fahimtar wane ne Kur'ani ya yi magana da ladabi?
Lambar Labari: 3489611    Ranar Watsawa : 2023/08/08

Tehran (IQNA) A daren jiya ne aka fara gudanar da zaman makoki da tattaki a ranakun zagayowar ranar shahadar Amirul Muminina Ali (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3488964    Ranar Watsawa : 2023/04/12

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da lamurran hubbaren Imam Ali A Najaf ta sanar da cewa a wanann shekara ba za a gudanar da tarukan ranar Ghadir a wannan hubbare ba.
Lambar Labari: 3485049    Ranar Watsawa : 2020/08/03

Amirul Muminin (AS) ya ce: Tsarkake niyya shi ne jigon cin nasara a cikin lamurra. Gurarul Hikam wa Durarul Kalim, hadisi na 6510
Lambar Labari: 3482369    Ranar Watsawa : 2018/02/06

angaren kasa da kasa, an tarjama hikimomin da ke cikin littafin Nahjul-balagha daga kalaman Amrul muminin (AS) a cikin harshen Wolof.
Lambar Labari: 3481263    Ranar Watsawa : 2017/02/26

Bangaren kasa da kasa, sarkin kasar Morocco Muhammad na 6 ya kira kansa Amirul muminin a lokacin da yake gudanr da ziyara a Madagaskar.
Lambar Labari: 3480979    Ranar Watsawa : 2016/11/27